Labaran Duniya
malaman addini kuji tsoron Allah kudena shiga harkar siyasa innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video…


yanzu yanzu wani malamin addini yayi zazzafan martanin zuwaga wasu malaman addini wadanda suke shiga cikin harkar siyasa inji malamin Yanzu.
wanda kasan cewa a yanzu haka dawa zakaga malaman addini suna shiga cikin harkar siyasa wanda kuma bai kamata ace malaman addini suna shiga cikin.
siyasa ba wanda malamin yabayyana bakomai ne yakesaka su shiga wannan harkar siyasa ba sai illa gwadayin kudaden daza abasu.