Labaran Duniya

malaman addini sunkoka akan abunda yake faruwa akan yawan yin fyade dakuma zinace zinace…

yanzu yanzu malaman addini sunkoka akan abunda yake faruwa na yawan yin fyade dakuma zinace zinace wanda malaman sun bayyana cewa babu shak.

irin wadannan halaiya dabasu daceba wanda ubagiji bayaso yaga ana aikata irin wannan wanda hakan ba dai dai bane yadda bakaso a yiwa kan warka kokuma.

yayarka kokuma wani naka to karkayiwa wata domin abunda kayiwa wane dole kaima za ayiwa naka a wannan rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button