Labaran Duniya
malami sunyi fushi sunfito sunfara chacchakar shugaban kasa Muhammad buhari da kuma gwamnan bankin CBN…


yanzu yanzu malamai sunyi cha akan shugaban kasa Muhammad buhari da shida gwamnan bankin CBN kalli wannan video innalillahi wainna ilaihi raju’un.
babu shakka malaman addini sunyi sama akan abunda yake faruwa na canjin kudin wanda shugaban kasa zai yi a wannan lokaci amma kuma abu yacitira.
akan wannan gudiri na shugaban kasa Muhammad buhari.