Labaran Duniya
Masha Allah” Yarinya Yar Shekaru 10 ta haddace Al-Qur’ani mai girma a cikin Shekaru biyar kacal.


Narjis Adamu Gwanimi yar garin Ningi Jihar Bauchi yar Shekaru 10 ta haddace Al-Qur’ani mai girma a cikin Shekaru biyar kacal.
A yanzu haka Mutane da yawa Suna fatan Allah kuma Suna fatan Allah ya al’barkace wanna Yarinyar.


Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.