KannywoodLabaran Duniya

Mata bakwai (7) na aura aduniya inji jarumi adam a zango inda yake bayyana yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un…

adam a zango ya bayyana cewa ya auri mata dai dai har guda bakwai wanda ya aura wanda jarumin yabayyana chewa bai kamata yadinga fadar sirrinsa ba.

amma kuma jarumin wato adam a zango yafadi dalilinsa na yin wannan magana wanda kuma yatabbatar da cewa al’umma bazasu daina ganin laifin saba.

to amma shi yasan cewa uban giji yasan dalilinsa kuma yabayyana chewa da shima ace bai daukakaba to da yasan cewa wata kil a yanzu haka matarsa ta.

farko kokuma biyu da har yanzu suna tare da baza akai wannan jalli na aurar mata bakwai ba inji jarumin wato adam a zango.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button