Mawakí Daùda Kahuta Rarara Ya Tallafa Wa Ƴań Fim 69 Da Tsabar Kuɗi Dòmin Yin Hidimar Babbar Sallàh


Mawakí Daùda Kahuta Rarara Ya Tallafa Wa Ƴań Fim 69 Da Tsabar Kuɗi Dòmin Yin Hidimar Babbar Sallàh
Daga Jamilu Dabawa
Fitaccen Mawaƙin Siyasar Nan, Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Tallafa Wa Wasu Daga Cikin Jaruman Fina-finan Kannywood, Musamman Waɗanda Suka Jima A Cikin Harkar Da Kuma Wasu Masu Tasowa, Har Mutane Sittin Da Tara Domin Yin Hidimar Babbar Sallah.
Wannan Ba Shi Ne Karon Farko Ba, Daman Duk Shekara Yana Yin Irin Wannan Ƙoƙarin Na Zakulo Wasu Daga Cikin Dattawan Masana’antar Da Waɗanda Suke Tasowa, Har Da Waɗanda Zamani Ya Wuce Da Su.
1 – Bawa Mai Ƙanwa
2 – Adama Kamaye
3 – Isa Bello Ja
4 – Baba Duduwa
5 – Mama Tambaya
6 – Chiroki
7 – Bashir Nayaya
8 – Baba Hasin
9 – Kazaza
10 – Bawo family
11 – Hussaini Sule Koki
12 – Anty Fandy
13 – Malam Inuwa
14 – Chiamancy
15 – Bakaki
16 – Zo Mu Leka
17 – Lubabatu Madaki
18 – Tubules
19 – Hajiya Anty Aisha
20 – Baba Kalkuzu
21 – Kamaye
22 – Ummi Nuhu
23- Hajia Sadiya
24 – Manu Vocal
25 – Shehu Hasan Kano
26 – Sk family
27 – Bankaura family
28 – Kabiru Na Kwango
29 – Alamin Buhari
30 – Fati Slow
31 – Hafsatu Iliyasu
32 – RAHMA Mk
33 – Abba Ƴankaba
34 – Sarki Mukhtar
35 – Hajara Usman
36 – Maijidda Abbas
37 – Hamza Dogo
38 – Ladidi Fagge
39 – Mama Zulai
40 – Hajiya Maryam Sirrin Boye
41 – Balkin RK
42 – Mijin Yawa Jos
43 – Fati Al’ameen
44 – Jakadiyar Sarki
45 – Safiya Kishiya
46 – Nura Quality
47 – Mustapha Musty
48 – Sani Hassan
49 – Malam Nata’ala
50 – Gambo Gambara
51 – Saya Saya Kukuma
52 – Hajiya Rabi
53 – Dan Kuda
54 – Binta Biredi
55 – Maijiddah Abdulkadir
56 – Abida Muh’d
57 – Sadiya Kawu
58 – Balki Lugu-lugu
59 – Fatima Tage
60 – Sakna Gadas
61 – Zainab Daskin Daridi
62 – Jamila Aya Aya
63 – Rahma Surace
64 – Tahir Fagge
65 – Shagiri Girbau
66 – Ado Tsoho Blada
67 – Moda Kaduna
68 – Hajiyan Nass
69 – Bala Anas Babin Lata