Labaran Duniya

menene hukuncin wanda yadandanin abinci al halin yana Azumi Kalli wannan video domin kagani da idonka karka bari abaka labari akan wannan batu😂😂😂…

shin menene hukuncin wanda yadandanin abinci al halin yana kuma azumi karka bari abaka labari akan wannan batu yanzu yanzu na cin abu al halin kana azumi.

wanda babu shakka idan kana azumi kadan dana wani abu tofa azumin ka yakarye wasu kuma sunce bai karyeba idan yakamata dole sai ka dan dana wannan lokaci.

dadama daga cikin al umma sunkoka akan wadanda suka ce zaka iya dandanawa shin mai sauraro kana ganin cewa zaka iya dandanawa kokuma dai ba ayi.

wanda mai sauraro munaso muji daga gareka akan wannan batu yanzu yanzu na dandana abu al halin kana azumi yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button