Kannywood
Mome gombe yanzu yanzu😂😂😂innalillahi ta bayyana yani abu dayafaru da ita abaya wainna ilaihi raju’un…


yanzu yanzu jarumar kannywood din wato mome gombe ta bayyana wani abu daya taba faruwa da ita a rayuwar innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli kaga.
wanda kasan cewa a wannan lokaci ana yawan batawa mata rayuwar su saboda yadda wannan rayuwar ta canja wanda yakamata hukuma takara tsanani akan.
wannan abu dayake faruwa musamman hukumar hisba ta dinga daukar mataki mai tsauri akan wannan farna datake faruwa a wannan kasa tamu.