Hausa Music
Music: Katin Zabena Sabuwar Wakar Siyasa (Official Audio) Download Mp3


Sabuwar Wakar Siyasa wacce a yanzu haka wannan wakar ta Daukaka Kamar yadda an tara manyan mawaka sosai aciki.
A yanzu haka wannan wakar ta kasance an yitane Akan katin zabe kamar yadda mawakin ciki sun hada da.
Nura M Inuwa.
Adam a zango.
Umar M shariff.
Alan Waka.
Dauda Kahutu Rarara.
Ado Gwanja.
A yanzu haka ga audio wakar ka saurara domin zakaji yadda wakar ta kasance.
A yanzu haka ga audio.
Kamar yadda a yanzu haka ka saurari wannan wakar nasan cewa kaji yadda wannan wakar ta kasance.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode.