Labaran Duniya

Nasir El,rufai yayi shugaban kasa Muhammad buhari kaca kaca akan wannan canjin kudin…

wani daga cikin gwamnoni kasarnan wato nasir el,rufai yayiwa shugaban kasa Muhammad buhari wankin babban bargo akan wannan canjin kudin yanzu yanzu.

wanda gwamnoni APC ke ganin cewa shugaban kasar wato Muhammad buhari yanaso yakashe wannan jam’iya domin karsu koma kan mulkin wannan kasa.

to amma kana ganin cewa wannan canjin kudin zai hana wannan jam’iya komawa wannan kujera yanzu yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button