News
NECO 2022 KANO STATE; Sakamakon Jarabawar Neco 2022


Hukumar Neco ta saki sakamakon jarrabawar NECO na kano state na shekarar 2022 kamar yadda muka sami sanarwa a yau talalata 8th November, 2022.
Dalibai da dayawa da yawa sun sami damar zana jarrabawar inda iyaye da dalibai ke dakon ganin sakamakon yafito domin dorawa daga inda aka tsaya.
Yadda za’a duba sakamakon.
Dafari dai idan za’a duba sakamakon za’a fara mallakar scratch card ko kuma muce Token wanda sai da wannan ne za’a iya duba sakamakon, hukamar ta NECO tana sayar da wannan token ta shafinta officially
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka