Labaran Duniya

Rabiu musa Kwankwaso wato dan takarar shugaban kasa wanda a yau saboda tsabar farin ciki ya zubar da hawaye…

yanzu yanzu tankarar shugaban kasa wato Rabiu musa Kwankwaso yanuna farin cikinsa akan wannan dunbum masoya da Allah yabashi wanda hakan.

har yasa dan takarar zubar da kuka da idon sa akan wannan dumbum masoya wanda baitaba tunanin yanada masoya kamar haka a jahar kano yanzu yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button