Kannywood

Rahama sadau ta bayyana cewa abarta tayi rayuwarta yadda ta gadama innalillahi wainna ilaihi raju’un…

rahama sadau ta bayyana cewa a barta tayi rayuwarta yadda ta gadama amma a dinga yamadidi da ita aduniya ba inji jarumar kannywood din wato rahama.

wanda rahama sadau ta bayyana cewa wannan rayuwa data keyi ita taga tanason tayi kalar rayuwar batare da taji kunyar al’umma ba inji jarumar yanzu ha.

shim mai sauraro mezaka che akan wannan magana ta jarumar kannywood din wato rahama sadau dakuma masana antar Bollywood din yanzu haka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button