KannywoodLabaran DuniyaNews

Rahama sadau takuma abun kunya a masana antar kannywood yanzu yanzu akan Bollywood…

rahama sadau akaro na biyu wani mutum ya rungumeta acikin wani sabon film din daza ayi da ita a kasar india karo na biyu kasar yanzu yanzu

abunda rahama sadau take aikatawa babu shakka mutane suna ganin cewa jarumar tana aikata irin wadannan halaiya dabasu daceba a kasar india

kasan cewa abaya wannan jaruma ta aikata abunda ya jawo aka koreta daga masana antar kannywood kafin ta koma masana antar Bollywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button