Labaran Duniya

Rarara ya gudu daga jam’iyar ApC zuwa wata sabuwar jam iya yanzu yanzu…

yanzu rarara yagudu daga jam iyar Apc inda futarsa ke da wuya ya saki zazzafan martani zuwaga wannan jam iya daya fita akai jam iyar APC yanzu yanzu.

mai sauraro nasan zakaso kasan wanne abune yasa wannan mawaki wato dauda kahutu rarara yafita daga wannan jam iya bayan yagama cimata kudade domin

samun kujera amma kuma ya gudu zuwa wata wanda kasan cewa wannan mawaki wato dauda kahutu rarara babu kamarsa a yanzu haka akan waka ta siyasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button