Labaran Duniya

Rarara yasaki sabon martani akan wannan zaben shugaban kasa dakuma gwamnoni musamman na jihar kano yanzu yanzu kalli wannan video…

yanzu yanzu dauda kahutu rarara yasake sakin wata sabuwar wakar ta bola ahmad tinibu yanzu yanzu bayan yaci zabensa na shugaban kasa yanzu yanzu.

wanda kasan cewa a yanzu haka bola ahmad tinibu shine wanda hukumar INEC ta bashi shaidar ya lashe zaben shugaban kasar tare da mate makinsa wato.

kashim shatima yanzu yanzu wanda kasan cewa bola ahmad tinibu yasamu nasarar cinye wannan zabe wanda yakayar da abokan takararsa a wannan zaben.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button