KannywoodLabaran DuniyaNews

rawar fitsara wanda maryam yahaya tayi wanda yanzu haka kannywood ta dauki mataki akan jarumar yanzu yanzu…

maryam yahaya tayi rawar fitsara wanda hakan yasa tanata shan zagi a cikin al’umma saboda rashin kunyar data nunawa mutane da kuma kannywood.

kasan cewa irin wadannan halaiya wadda jaruman kannywood mata suke aikatawa wanda hakan yasa akewa dukkan matan kannywood gaba daya.

inda jarumar kannywood din bata nuna nadamarta akan abunda ta aikata na rawar fitsara wanda tayi wato maryam yahaya jarumar kannywood inda yanzu.

haka kannywood ta dauki mataki akan jarumar kannywood din wato maryam yahaya akan wannan abunda tayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button