Labaran Duniya

Rigima ta barke a jam’iyar ApC inda sukayiwa shugaban kasa bore akan wannan canjin kudin yanzu yanzu…

rigima ta barke a APC inda dukka sukayiwa shugaban kasa Muhammad buhari bore akan wannan canjin kudin yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju.

wanda shugaban kasar yakoka akan abunda yake faruwa akan wannan bore da APC tayiwa shugaban kasar yanzu yanzu wanda suke ganin hakan cewa.

an tsauwalawa talaka akan wannan canjin kudin domin suna ganin cewa shugaban kasar yanayin abunda zai saka APC kar ta koma wannan kujera.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button