KannywoodLabaran DuniyaNews

Rikicin canjin kudin a kasar nan inda shugaban buhari inda yanemi emefeli da kuma gwamnoni guda biyu domin akan halin da ake ciki…

Rikicin canjin kudin buhari inda yagana da emefeli da kuma gwamnoni guda 2 da kuma shugaban EFCC akan karancin naira a kasar nan ta nigeria.

wanda kasan cewa a wannan kasa kuma a wannan lokaci ansamu karancin naira saboda rashin samun sababbin kudade a kasar nan bayan shirin daina karbar.

tsohon kudi wanda ake shiri akansa wanda hakan yasaka al’umma da dama shiga cikin wani hali akan wannan canjin kudin wanda shugaban kasa.

wanda yakeson aiwatarwa a kasar nan ta nigeria wanda wasu suna ganin cewa wannan canjin kudin bashida amfani inda wasu kuma suna ganin cewa yanada amfani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button