Labaran Duniya
Sabon iskancin yaran hausawa kalli wannan video domin kagani da idonka abunda suke aikatawa yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un…


innalillahi wainna ilaihi raju’un sabon wani iskanci na yaran hausawa inda yake rungumeta acikin daki haryana kokarin yimata kiss innalillahi wainna ilaihi rajuu.
babu shakka a wannan rayuwa ta duniya zaka dinga ganin abubuwa kala kala akan yadda rayuwar yayan hausawa ta lalace a wannan lokaci samari dakuma.
yan mata wanda duk sunfata halaiyarsu yanzu ta banbanta da tarbiyar yayan hausawa nada dana yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un.