Labaran Duniya

Sabon martanin Naziru sarkin waka zuwaga dauda kahutu rarara akan wannan siyarsa yanzu yanzu kalli wannan video…

martanin sarkin waka zuwaga shahararran mawakin siyasa wato dauda kahutu rarara yanzu yanzu wanda naziru sarkin waka yayi masa martani akan siyasar kasar nan.

wanda naziru sarkin waka yace masa dukkan wannan kuri dakake dakuma ganin cewa kunci zabe bashine yake nuna kayi nasara ba wanda Allah ne yabaku.

wannan milki a wannan lokaci amma kuma anan gaba kuna gani zai bawa abokin hamayyarka to kuma lokacin yaxaki kuyi kokari ku sauke hakkin talakawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button