Labaran Duniya

Sabon sarki Sabon gwamna yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu…

Al,umma dadama sunata rade raden cewa a wannan sabuwar gwamnati za ayi sabon gwamna dakuma sabon sarki a wannan jahar kano yanzu yanzu kalli wannan.

wanda kasan cewa a yanzu haka dr Abdullahi umar ganduje shine ya sauke sunusi lamido sunusi yakuma dora aminu ado bayero wanda kuma ake tunanin cewa.

suma wannan sabuwar gwamnati ta abba kabir yusif wanda akafi sani da abba gida gida shin kana ganin cewa suma zasu sake sabon sarki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button