Labaran Duniya
sabuwar fitsarar data fito yanzu yanzu wanda ake aikatawa musamman yayan hausawa innalillahi wainna ilaihi raju’un…


innalillahi sabon iskancin da yayan hausawa sukeyi yanzu yanzu wanda babu shakka yakamata hukumar hisba ta duba wannan lamari dayake faruwa.
yakamata hukumar hisba ta kula takuma sanya idonta akan mata da kuma maza musamman akan mata domin irin abubda suke aikatawa a kafofi kamar tiktok.
wanda kasan cewa a yanzu babu abunda yafi bata yayan mutane kamar tiktok wanda akafiyi a yanzu haka musamman yayan hausawa wanda suke abunda bai daceba.