Labaran Duniya
sabuwar wakar bola ahmad tinibu wanda Alan waka yayi masa yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan waka…


yanzu yanzu alan waka yayiwa bola ahmad tinibu wakar cin zabe yanzu yanzu wanda hakan yasa al’umma dadama mamaki akan wannan waka tasa.
wadda yayiwa bola ahmad tinibu wanda kasan cewa masoyan wannan mawaki wato alan waka basu tafa tunanin cewa gwaninsu zai bola ahmad tinibu waka ba.
wanda dama kasan cewa a yanzu haka mawaka sunkoma wakar siyasa inda wasu kece masu maroka saboda sunkoma wakar siyasa a wannan lokaci.