Hausa Music

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Ft Nura M Inuwa Ft Lawan Ahamad Ft Garzali miko

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Ft Nura M Inuwa kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan wakar ta kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa sun son wannan wakar.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mawaki Dauda Kahutu Rarara ya kasance shahararan mawaki a harkar siyasa sai kuma a yanzu haka suka hadu da nura M Inuwa da Garzali Miko sukayi wannan wakar a yanzu haka ga Video Wakar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button