Hausa Music
Sadiq Saleh – Idan So Cutane (Official Video) 2022 Download


Sadiq saleh “Idan So Cutane Official Video Download.
A yanzu haka shahararan mawakin Sadiq saleh ya saki Video Sabuwar Wakar sa mai Suna idan so Cutane a yanzu haka wannan wakar tayi Dadi sosai.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan Video wakar ya kasance domin a yanzu haka mutane da yawa sunji dadin kallan video.
Full video Download.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan Video wakar ya kasance da fatan kaji dadin kalla.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.