Hausa Music
Safara’u – Kwalelanka Official Audio ft 442 Download Mp3


Sabuwar wajar Safara’u Kwana Chasa’in ft 442 kwalelanka Kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kuma mutane da yawa Suna bibiyar wannan WAKAR.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Safara’u kwana chasain ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar ta tana matukar Haskawa sosai.
Kwalelanka Full Audio,


Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode