Hausa Music
Sai Kashim Sai Tinubu; Dauda Kahutu Rarara (Official Video Download 2022)


Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Sai Kashim Sai Tinubu Official Video Download.
A yanzu haka shahararan mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakarsa wacce a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kuma a yanzu haka tayi Dadi sosai.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan wakar ta kasance domin a yanzu haka mutane da yawa Sunji Dadin Wannan Video.
Full Video Download,
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaga yadda wannan wakar ta kasance.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka