Hausa Series
Sanda Episode 39 Original Video


Sanda Episode 39 Original Video kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu shirin film din sanda ya kasance shiri mai dogon zango wanda a yanzu haka babu kamar sa kuma a yanzu haka yana samun maziyarta sosai.
A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan Shirin film din ya kasance a wannan satin domin anyi Gwarama Sosai acikin film din.
Full Video,
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan Shirin film din ya kasance a wannan satin domin anyi Gwarama Sosai.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka