Kannywood
Sani danja innalillahi yanzu yanzu wani abu yafaru dashi akan hanyarsa ta zuwa kaduna…


innalillahi yanzu yanzu jarumin kannywood din wato sani danja yayi hatsari yanzu yanzu akan hanyarsa ta zuwa kaduna wanda jarumin yabayyana.
inda bayan haka jaruman kannywood dadama sunyi masa jaje akan abunda yafaru dashi akan Allah yakiyaye gaba dakuma masoyansa na duniya yanzu.
sani danjan yabayyana chewa babu abunda yasame shi sai dai motarsa data samu matsala amma shi dai lafiya kalau yake Alhamdulillah.