Kannywood

Sarki alinuhu dakuma adam a zango sun koka akan wannan abu dayafaru da jarumar kannywood din yanzu yanzu…

yanzu yanzu jaruman kannywood manya sunkoka akan abunda yafaru da jarumar wato amal umar yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video kagani.

inda kasan cewa amal umar ta cikin manyan jarumai mata acikin wannan masana antar kannywood wanda take bada gudun mawa sosai acikin wannan.

masana antar kannywood to amma mai sauraro mezaka ce game da abubda yafaru da jarumar a wannan lokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button