Uncategorized

Saura Kwana 4 Á Ɗaura Aurena Allah Bai Ƙaddara Ba Aka Fasa, Céwar Jarumar Kánnywood Zainab Indómie Fitacciyar jaruma.,…

Saura Kwana 4 Á Ɗaura Aurena Allah Bai Ƙaddara Ba Aka Fasa, Céwar Jarumar Kánnywood Zainab Indómie Fitacciyar jaruma a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood Zainab Indomie ta cé saura kwanaki huɗu a ɗaura aurenta da masoyinta aka fasa ɗaura auren. Indomie ta bayyana haka cikin wata hira ta musamman da ake da jarumai maza da mata a Gabon show room da jaruma Hadiza Gabon ke jagoranci. Sai dai Indomie ta ce “fasa yin aurenta a kwanaki huɗu kafin ɗaura shi gangancina ba zai sa hakan ba Alláh ne kawai bai kaddara hakan ba” in ji ta.

Saura Kwana 4 Á Ɗaura Aurena Allah Bai Ƙaddara Ba Aka Fasa, Céwar Jarumar Kánnywood Zainab Indómie Fitacciyar jaruma a masana’antar shirya finafinan Hausa⊃

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button