Kannywood

Saurari wakar rashin mutunci daga bakin sarkin waka wadda yayiwa bola ahmad tinibu yanzu yanzu…

saurari wakar rashin mutunci wadda naziru sarkin waka yayiwa bola ahmad tunibu yanzu yanzu bayan rigimarsu da dauda kahutu rarara dakuma sarkin waka.

inda kasan cewa rarara yakaryata naziru sarkin waka akan yache anyimasa tayin zuwa wata jam iya dakuma kudade amma kuma sarkin wakar yaki hakan.

wanda kuma bayan jin hakan dauda kahutu rarara ya koka da hakan har sai da tsokaci akan hakan yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button