Labaran Duniya
Sayyada sadiya haruna ta bayyanawa duniya cewa bazata iya aurar G fresh ba kalli wannan video domin kagani da idonka karka bari abaka labari akan wannan batu…


yanzu yanzu saiyada sadiya haruna takaryata magana akan auranta da G fresh yanzu yanzu innalillahi wainna ilahi raju un karka bari abaka labari akan wannan.
wanda kasan cewa wannan mawaki wato G fresh yana bayyanawa duniya cewa zai auri wannan jaruma wato sayyada sadiya haruna yanzu yanzu.
wanda tuni wannan jaruma takaryata wannan magana datake yawo a duniya akan abunda yake faru dashi akan wannan batu na auren sayyada sadiya haruna.