Kannywood

Shagalin Bikin Jaruma Halima Atete Yadda Matan Kannywood Sukai A Wajan

Yanzu Yanzu Kalli Bidiyon Yadda shagalin Bikin Halima Atete ya kasance kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki da auren.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu ana shagalin Bikin Halima Atete kuma a yanzu haka mutane da yawa daga masana’antar kannywood sun ziyarar wajan shagalin Bikin.

A yanzu haka kasan cewa Halima Atete ta kasance Shaharariyar jaruma acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu haka tauraruwar ta tana matukar Haskawa sosai.

A yanzu haka ga Cikakken Video Yadda shagalin Bikin ya kasance domin a yanzu haka jaruman kannywood sun ziyarar wajan.

Full video,

kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda jaruman kannywood sukai Rawa kuma suka Tashe muka fatan allah ya Basu Zaman lafiya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button