KannywoodLabaran Duniya

Shagalin bikin ummi karama jarumar kannywood din yanzu yanzu kalli wannan video yanzu yanzu domin kagani da idonka karka bari abaka labari akan wannan batu na shagalin wannan jaruma…

yanzu yanzu jarumar kannywood din wato ummi karama nashirin yin aure wanda zai bawa jaruman kannywood din mamaki a yanzu haka wanda kasan cewa.

jaruman kannywood din sunfara yin aure batare da masoyansu sunsani ba kuma batare da abokan kasuwancin su sunsaniba a wannan lokaci da ake ciki.

wanda kasan cewa a baya anawa wadannan jarumai kallon wadanda basa yin aure sai dai su biyewa kudi saki yin aure suiy zama babu aure a cikin wannan masana antar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button