Kannywood
sheikh ahmad Tijjani guruntum yakoka akan abunda adam a zango ya bayyana cewa bazai kara aureba har abada…


malam yakoka akan abunda jarumi adam a zango ya bayyana inda sheikh ahmad Tijjani guruntum yayi bayani akan zance cewa bazai kara aureba har abada inji jarumin.
saboda jarumin wato adam a zango yana ganin cewa idan zaita yin aure tofa zaita sakin matansa ne saboda rashin samun kyakkyawar zama shida matansa innalillahi wainna ilaihi raju’un.