Uncategorized

sheikh bello yabon yakoka akan abunda yake faruwa akan wannan canjin kudin yanzu yanzu…

sheikh bello yabon yakoka akan abunda yake faruwa akan wannan canjin kudin yanzu yanzu akan halin da talakawa suke ciki innalillahi wainna ilaihi raju’un yanzu.

wanda malamin yabayyana chewa babu abunda yake bashi mamaki shine wai kaida kudin amma kuma kullum kana banki kanaso abaka kudi amma kuma.

anhanaka ka daukar kudaden wanda hakan yasaka al’umma a cikin wannan inji malamin wato sheikh bello yabon.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button