Labaran DuniyaNews

Sheikh bello yabon yayiwa shugaban kasa Muhammad buhari wankin babban bargo akan wannan canjin kudin yanzu yanzu…

tofa yanzu yanzu sheikh bello yabon yayiwa shugaban kasa Muhammad buhari wankin babban bargo inda kuma yake godewa goodluck fiye da buhari.

wanda komai ne yasa wannan malami yato bello yabon yayiwa shugaban kasa Muhammad buhari wankin babban bargo ba shine akan wannan canjin kudi ne.

wanda shugaban kasa yake shirinyi a wannan lokaci wanda hakan kuma yasa yanzu haka karancin kudade a hannu yayi kadan bakamar daba wanda duk.

hakan akan wannan canjin kudin ne wanda malamin yache lokacin goodluck yayi nasa bahaka yayi domin mutane mutane basu shiga irin wannan haliba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button