Labaran Duniya

Shin kana ganin cewa jam,iyar APC zata koma kan wannan kujera ta shugaban kasa kuwa Kalli wannan video…

shin kana ganin cewa wannan jam’iyar zata koma wannan kujera kuwa domin idan kaduba yadda talakawa suke ciki a wannan lokaci musamman akan canjin.

wannan kudi wanda hakan yasa al’umma dadama sauya jam,iya domin suna ganin cewa idan suka kara zabar wannan jam’iya ta APC tofa babu shakka zasu.

komane gidan jiya wanda har yanzu suke ciki innalillahi wainna ilaihi raju’un babu shakka mai sauraro kasan wanda yakamata kazaba a wannan zabe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button