Labaran DuniyaNews

Shin menene makomar dauda kahutu rarara idan Tinubu da kwankwaso suka hade a waje daya kalli wannan video domin kagani da idonka karka bari abaka labari akan wannan batu…

shin mai sauraro menene makomar dauda kahutu rarara idan bola ahmad tinubu dakuma Rabiu musa kwankwaso suka hade a jam iyar APC din yanzu yanzu.

wanda kasan cewa a yanzu haka a wannan lokaci na wannan siyasar kasan cewa tsakanin rabiu musa kwankwaso dakuma dauda kahutu rarara ba a gamiciji.

shin kana ganin cewa idan kwankwaso suka hade da bola ahmad tinubu shin dauda kahutu rarara zai masu wakane kuma yaya karka bari abaka labari akan wannan batu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button