Labaran Duniya
Shugaba kasa Muhammad buhari yakoka akan gwamnonin kasar nan yanzu yanzu akan makasa a kotu…


yanzu yanzu shugaban kasa Muhammad buhari yakoka akan abunda gwamnonin kasar nan sukai masa na juya masa baya akan wannan canjin kudin inji buhari.
wanda kasan cewa a yanzu haka kasan cewa wasu daga cikin gwamnonin kasar nan ta nigeria sun maka shugaban kasa Muhammad buhari a kotu akan canjin.
shin mausararo kana ganin cewa wadannan gwamnoni dasuka kai shugaban kasa Muhammad buhari kotu shin sunyi dai dai kokuma basuyi ba.