Labaran Duniya

Shugaban kasa yaroki yan nigeria akan sukula suyi zabe lafiya batare da tashin hankali ba kalli wannan video…

yanzu yanzu shugaban kasa Muhammad buhari yakori yan nigeria akan sukula suyi zabe lafiya batare da yinfada da guna kokuma a dinga tashin hankula.

wanda kasan cewa a dukkan wani zabe daza ayi a wannan kasa kasan cewa ana yawan tashin hankali a wajan zabe wanda hakan kesa al’umma dadama.

suke daina zuwa wajan zabe saboda rashin zaman lafiya da ake samu wajan zaben.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button