Labaran Duniya
SÒ GAMÒN JÍNÍ: Ní À Wajèna Kama Ta Ke Yí Da Bùdurwa Shàraf, Cèwar Waní Màtashi Mài Sòyayya Da Wàta Dàttijuwa Yar Shekàra 60

SÒ GAMÒN JÍNÍ: Ní À Wajèna Kama Ta Ke Yí Da Bùdurwa Shàraf, Cèwar Waní Màtashi Mài Sòyayya Da Wàta Dàttijuwa Yar Shekàra 60
Watà dattijuwa mai shèkara 60 ta yi gamò da katar inda ta samu søyayyar wani matashí mai shekara 27 a dùniya.
Dàttijuwar ta bàyyana cèwa idònta bai kùlle ba ta tsaya duru-duru domin tana ganin matashin saurayin ya burgeta, bata yi wata-wata ba ta gaya masa abinda ta ke dangane da shi a zùciyarta.
Matashiń ya bayyana cèwa a wajensa dattijuwar ta fiye masa ƴan mata, saboda wasu dalilai da ya zayyano.
Mè zakù cè ?