Kannywood
Soyayya ta bayyana tsakanin dauda kahutu rarara dakuma Aisha humaira…


Alhamdulillah soyayya ta bayyana tsakanin dauda kahutu rarara dakuma Aisha humaira yarinyarsa yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka.
babu shakka kasan cewa aisha humaira wato akan cewa jaruma ce acikin wannan masana antar kannywood inda yanzu haka kannywood tana tayasu.
murna akan wannan hadi tsakanin dauda kahutu rarara dakuma Aisha humaira.