KannywoodLabaran Duniya
Tafaru ta kare G fresh da sayyada sadiya haruna wanda ya bayyana cewa sai dai tamutu batayi aureba harde bata auresaba inji G fresh innalillahi wainna ilahi raju un…


yanzu yanzu sayyada sadiya haruna ta bayyanawa duniya cewa bazata iya aurar G fresh dinba domin babu soyayya tsakaninsu innalillahi wainna ilahi raju un.
wanda kasan cewa wannan mawaki wato G fresh yana bayyanawa duniya cewa akwai soyayya rsakaninsu da sayyada sadiya haruna wanda kuma.
wannan jaruma ta karyata wannan magana ta G fresh din yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu yanzu yanzu kabiyomu har karshen wannan video.
shin kana ganin cewa wannan magana da sayyada sadiya haruna tayi akan G fresh da gaske ne kokuma dai kawai dai akwai wani abudai akasa yanzu yanzu akan wannan batu.