KannywoodLabaran Duniya

Takai taccen Tarihin jaruman kannywood din dasuka mutu kalli wannan video domin kagani da idonka 😂😂😂innalillahi wainna ilaihi raju,un…

yanzu yanzu kabiyomu har karshen wannan video domin kaji ta kaitaccen tarihin jaruman kannywood din dasuka mutu innalillahi wainna ilaihi,raju,un yanzu.

wanda kasan cewa suma wadannan jaruman kannywood din dasuka mutu suma a lokacinsu sunyi suna feye da yadda baka tunani a wannan lokaci kafin.

kuma su koma ga maha liccen su ya allah kajikan wadanda suka mutu mukuma idan tamu dazo allah yasa mucika da kyau da imani ameen summa ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button