Kannywood

Teema makamashi takoka akan maganar datai akan murja yar tiktok din akan za a saki murja din amma kuma har yau babu labari…

yanzu yanzu kotu tanemi jaruma teema makamashi akan tai maza ta janye kalamanta wanda tayi akan jarumar tiktok din wato murja ibrahim kunya.

wanda kasan cewa teema makamashi tafito ta bayyana cewa za a saki murja yanzu yanzu amma kuma har yau babu labari akan hakan wanda har yanzu.

inda hakan yajawowa jarumar martanin wanda Sayyada sadiya haruna tayi mata akan wannan abu da kuma masoyan Sayyada sadiya haruna yanzu yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button