KannywoodLabaran DuniyaNews
Tir da wannan rayuwa wanda wayace sanadiyar mutuwar auren jarumi adam a zango da matarsa wato safiyya…


innalillahi tir da wannan rayuwa wanda wayace sanadiyar mutuwar auren jarumin kannywood wato adam a zango ta matarsa wato safiyya yanzu yanzu.
babu shakka wannan malami wato sheikh ahmad Tijjani guruntum wanda yayi tir da wannan lamari wanda yafaru akan jarumin adam a zango.
adam a zango yakoka akan wannan lamari daya faru dashi akan mutuwar aurensa inda yabayyana bazai kara aureba har abada inji jarumin.
wato adam a zango wanda yabayyana yanzu yanzu hakan mutuwar aurensa.