News

Tirkashi Shiga ku kalli yadda Jami` ai suke Tsere da masu Safarar, Wannan abin sedai kun kalla kawai Kalli Video…

Tirkashi Shiga ku kalli yadda Jami` ai suke Tsere da masu Safarar, Wannan abin sedai kun kalla kawai Kalli Video…

Tirkashi Shiga ku kalli yadda Jami` ai suke Tsere da masu Safarar, Wannan abin sedai kun kalla kawai Tabbas Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Al’umma.

Babbar magana Ana wata ga wata mun samu wani Bidiyon da yake nuna mana yadda Jamian Yan Sanda suka ringa yin tsere da wasu mutanen da suke safarar miyagun Kwayoyi

Abin ya mutukar bada mamaki amma daga karshe Allah ya basu nasarar kama su masha Allah, masu safarar miyagun Kwayoyin nan suna daga cikin masu bada gudun mowar lalacewan

Yaran mu, Ubangiji Allah Ya Shiryar damu da su baki daya, Allah yasa sj gane gaskiya su dena wannan abin domin Rashin ampanin sa ya fi amfanin sa da suke gani kamar yana da ampani

amma gaba dayanta Illace, Ubangiji Allah Yasa Mun Fahimta, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button